Skip to main content

Featured

Wallahi Idan Kayi Wannan Hadin Ko Mata 4 Ne Da Kai Zaka Iya JIMA'I Dasu Ba Tare Da Gajiya Ba Kalli Bidiyon.... Kasa peak tare da dibano kamar kadauta karinga sha kullum inshallahu zakiji normal

  Wallahi Idan Kayi Wannan Hadin Ko Mata 4 Ne Da Kai Zaka Iya JIMA'I Dasu Ba Tare Da Gajiya Ba Kalli Bidiyon.... Kasa peak tare da dibano kamar kadauta karinga sha kullum inshallahu zakiji normal 

Allah Sarki Duniya, Kalli Yadda Yan Bindiga Suka Hallaka Mutum 7 Yan gida daya a Jihar Taraba bayan Sunyi garkuwa dasu

 Allah Sarki Duniya, Kalli Yadda Yan Bindiga Suka Hallaka Mutum 7 Yan gida daya a Jihar Taraba bayan Sunyi garkuwa dasu

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Yan Bindiga Sun Kashe Iyalan Sarkin Mutum biyu harsu Bakwai a karamar Hukumar gasool ta Jihar Taraba Bayan Sun Yi Garkuwa Da Su.

Mai Martaba Sarkin Mutum Biyu dake karamar hukumar Gassol a jihar Taraba, ya jagoaranci zuwa makabarta domin halartar jana’izan iyalansa da ‘yan ta’adda suka halaka bayan sun yi garkuwa da su.

A ranar 19/1/2023 ne masu garkuwa da mutane suka kutsa cikin gidan Sarkin garin na Mutum-biyu inda suka yi garkuwa da matansa biyu da yaran sa su biyar, inda suka nemi fansar naira milyan dari da sittin daga wajan mahaifinsu, amma hakan bata samu ba.

Comments